2 Sam 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya zo Mahanayim. Absalom kuma da dukan mutanen Isra'ila suka haye Urdun.

2 Sam 17

2 Sam 17:15-29