2 Sam 17:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan da Ahimawaz suna jira a En-rogel. Wata baranya takan tafi ta faɗa musu saƙo, su kuma sai su tafi su faɗa wa sarki Dawuda, don kada a gan su suna shiga birnin.

2 Sam 17

2 Sam 17:10-24