2 Sam 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Hushai ya ce wa Zadok da Abiyata, firistoci, “Ga irin shawarar da Ahitofel ya ba Absalom da dattawan Isra'ila, ga kuma irin wadda ni na bayar.

2 Sam 17

2 Sam 17:5-23