2 Sam 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kafa wa Absalom alfarwa a bisa kan soro, ya shiga ya kwana da ƙwaraƙwaran tsohonsa, a idon mutanen Isra'ila duka.

2 Sam 16

2 Sam 16:16-23