2 Sam 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka ma, wane ne ya kamata in bauta wa, in ba ɗan ubangidana ba? Kamar yadda na bauta wa tsohonka, haka kuma zan bauta maka.”

2 Sam 16

2 Sam 16:13-22