2 Sam 16:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Absalom ya ce wa Hushai, “Ƙaunar da kake yi wa abokinka ke nan? Me ya sa ba ka tafi tare da abokinka ba?”

2 Sam 16

2 Sam 16:10-22