2 Sam 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda da mutanensa suka ci gaba da tafiyarsu. Shimai kuwa yana biye da su ta gefen dutse, yana tafe, yana ta zagi, yana jifarsa da duwatsu, yana masa ature.

2 Sam 16

2 Sam 16:9-18