2 Sam 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama na yi wa'adi sa'ad da nake zaune a Geshur ta Suriya. Na yi wa'adi cewa, ‘Idan dai Ubangiji ya komar da ni Urushalima zan bauta masa.’ ”

2 Sam 15

2 Sam 15:1-11