2 Sam 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da mutum ya je kusa da shi ya rusuna don ya gaishe shi, Absalom kuwa yakan rungume mutumin ya sumbace shi.

2 Sam 15

2 Sam 15:3-7