2 Sam 15:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya hau kan dutse inda ake yi wa Allah sujada, sai ga amininsa Hushai Ba'arkite, da ketacciyar riga, da ƙura a kansa, ya zo ya taryi Dawuda.

2 Sam 15

2 Sam 15:29-37