2 Sam 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya ci gaba da yi wa Zadok magana, ya ce, “Ka gani, ka koma birni lafiya, kai da Abiyata tare da 'ya'yanku biyu, wato Ahimawaz ɗanka, da Jonatan, ɗan Abiyata.

2 Sam 15

2 Sam 15:22-37