2 Sam 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce wa sarki, “Ya ubangijina, sarki, bari laifin ya zauna a kaina da gidan mahaifina, sarki kuwa da gadon sarautarsa ya barata.”

2 Sam 14

2 Sam 14:5-13