2 Sam 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da macen nan da ta zo daga Tekowa ta isa gaban sarki, sai ta rusuna har ƙasa don bangirma. Sa'an nan ta ce, “Ya sarki, ka yi taimako.”

2 Sam 14

2 Sam 14:1-8