2 Sam 14:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya yi aski yakan auna nauyin gashin kansa, nauyin yakan kai wajen shekel ɗari biyu. Gama a ƙarshen kowace shekara yake aski, sa'ad da gashin ya yi masa nauyi.

2 Sam 14

2 Sam 14:18-28