2 Sam 14:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya ce a sa shi ya koma gidansa, kada ya zo gabansa. Absalom kuwa ya yi zamansa can gidansa, bai je gaban sarki ba.

2 Sam 14

2 Sam 14:17-33