2 Sam 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab baranka ya yi wannan don ya daidaita al'amarin. Amma ubangijina yana da hikima irin ta mala'ikan Allah domin ya san dukan al'amuran da suke a duniya.”

2 Sam 14

2 Sam 14:11-29