2 Sam 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ta ce, “To, me ya sa ka yi wa jama'ar Allah irin wannan abu? Gama bisa ga maganar bakinka, ya sarki, ka hukunta kanka tun da yake sarki bai yarda ɗansa ya komo gida ba.

2 Sam 14

2 Sam 14:8-14