2 Sam 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Da Yowab ɗan Zeruya, ya gane zuciyar sarki ta koma kan Absalom,

2. sai ya aika zuwa Tekowa a kira masa wata mace mai hikima. Da ta zo, ya ce mata, “Ki yi kamar kina makoki, ki sa rigunan makoki, kada ki shafa mai. Ki yi kamar wadda ta yi kwanaki da yawa tana makokin rasuwar wani.

2 Sam 14