2 Sam 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tamar kuwa ta tafi gidan wanta Amnon, inda yake kwance. Sai ta ɗauki ƙullu, ta cuɗa, ta toya waina a idonsa.

2 Sam 13

2 Sam 13:1-11