2 Sam 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amnon kuwa ya kwanta, ya yi kamar yana ciwo.Sa'ad da sarki ya zo duba shi, sai Amnon ya ce wa sarki, “Ina roƙo a sa ƙanwata, Tamar, ta zo ta toya mini waina a inda nake, ta riƙa ba ni da hannunta ina ci.”

2 Sam 13

2 Sam 13:2-14