2 Sam 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Amnon yana abuta da Yonadab, ɗan Shimeya, ɗan'uwan Dawuda. Yonadab kuwa yana da hila.

2 Sam 13

2 Sam 13:1-9