2 Sam 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Absalom wanta ya tambaye ta, ya ce, “Ko Amnon wanki ya ɓata ki? To, yi shiru, ƙanwata, shi wanki ne, kada ki damu da yawa.” Tamar kuwa ta zauna a kaɗaice a gidan Absalom wanta.

2 Sam 13

2 Sam 13:16-28