2 Sam 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa ina zan sa kaina saboda kunya? Kai kuwa za ka zama ɗaya daga cikin riƙaƙƙun sakarkarin mutane na cikin Isra'ila. Ina roƙonka ka yi magana da sarki, gama ba zai hana ka ka aure ni ba.”

2 Sam 13

2 Sam 13:11-22