2 Sam 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Amnon ya ce wa Tamar, “Kawo abincin a cikin ɗakin kwanana, ki riƙe mini in ci.” Sai ta ɗauki wainar da ta yi, ta kai wa Amnon, wanta, a ɗakin kwana.

2 Sam 13

2 Sam 13:9-13