2 Sam 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Absalom, ɗan Dawuda, yana da kyakkyawar ƙanwa, sunanta Tamar. Ana nan Amnon ɗaya daga cikin 'ya'yan Dawuda, ya ƙaunace ta.

2 Sam 13

2 Sam 13:1-7