2 Sam 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa ka raina maganar Ubangiji, har da ka aikata mugun abu haka a gabansa? Ka kashe Uriya Bahitte ta hannun Ammonawa, ka ɗauki matarsa ta zama matarka.

2 Sam 12

2 Sam 12:3-18