2 Sam 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Natan ya ce wa Dawuda, “Kai ne mutumin. In ji Ubangiji Allah na Isra'ila, ‘Na naɗa ka Sarkin Isra'ila, na cece ka daga hannun Saul.

2 Sam 12

2 Sam 12:1-13