2 Sam 12:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka sai Dawuda ya tara sauran sojoji duka, ya tafi Rabba, ya yi yaƙi da ita, ya kuwa ci birnin.

2 Sam 12

2 Sam 12:23-31