2 Sam 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fādawansa suka ce masa, “Me ka yi ke nan? Ka yi azumi, ka yi kuka saboda yaron tun yana da rai, amma da yaron ya rasu ka tashi, ka ci abinci.”

2 Sam 12

2 Sam 12:15-24