2 Sam 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya ga fādawansa suna raɗa da juna, sai ya gane lalle yaron ya rasu. Ya tambaye su, ya ce, “Yaron ya rasu ne?”Suka amsa cewa, “I, ya rasu.”

2 Sam 12

2 Sam 12:14-24