2 Sam 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai fādawansa suka zo suka kewaye shi, don su tashe shi daga ƙasa, amma bai yarda ba, bai kuma ci abinci tare da su ba.

2 Sam 12

2 Sam 12:12-23