2 Sam 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Natan ya tafi gida.Ubangiji kuwa ya sa ciwo ya kama yaron da matar Uriya ta haifa wa Dawuda.

2 Sam 12

2 Sam 12:7-18