2 Sam 12:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce wa Natan, “Na yi wa Ubangiji zunubi.”Natan ya ce masa, “Ubangiji ya gafarta maka, ba za ka mutu ba.

2 Sam 12

2 Sam 12:3-21