2 Sam 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na rantse zan sa wani daga cikin iyalinka ya far maka da tashin hankali. A idonka zan ba da matanka ga wani mutum. Zai kwana da su da rana katā.

2 Sam 12

2 Sam 12:3-12