2 Sam 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya aiki Natan wurin Dawuda. Ya je wurinsa ya ce masa, “Akwai waɗansu mutum biyu a cikin wani gari. Ɗayan basarake ne, attajiri, ɗayan kuwa talaka ne, matalauci.

2 Sam 12

2 Sam 12:1-9