2 Sam 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce masa, “Ka tafi gidanka, ka wanke ƙafafunka.” Da Uriya ya fita daga gidan sarki, sarki ya ba da kyauta a kai masa.

2 Sam 11

2 Sam 11:1-17