2 Sam 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya aiki waɗansu manzanni suka kawo masa ita, ya kwana da ita. (A lokacin kuwa ta gama wankan haila ke nan.) Sa'an nan ta koma gidanta.

2 Sam 11

2 Sam 11:1-8