2 Sam 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa ya kashe Abimelek ɗan Yerubba'al? Ba mace ce a TebEze ta jefe shi da ɗan dutsen niƙa ta kan garu daga ciki ta kashe shi ba? Me ya sa kuka tafi kusa da garu?’ Sai ka faɗa masa cewa, ‘Baranka, Uriya Bahitte, shi ma an kashe shi.’ ”

2 Sam 11

2 Sam 11:14-27