2 Sam 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana da yamma Dawuda ya tashi daga shaƙatawa, yana yawo a kan rufin soron fādarsa, can ya hangi wata kyakkyawar mata tana wanka.

2 Sam 11

2 Sam 11:1-5