2 Sam 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya ce wa Uriya, “Ka kwana nan kuma yau, gobe in sallame ka.” Sai Uriya ya kwana a Urushalima a ran nan.

2 Sam 11

2 Sam 11:5-18