2 Sam 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka faɗa wa Dawuda, cewa, Uriya bai tafi gidansa ba, Dawuda ya kira Uriya ya ce masa, “Ka dawo daga tafiya, me ya sa ba ka tafi gidanka ba?”

2 Sam 11

2 Sam 11:6-21