2 Sam 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan hakiman Hadadezer suka ga Isra'ilawa sun ci su, sai suka yi sulhu da Isra'ilawa. Suka zama talakawansu. Wannan ya sa Suriyawa suka ji tsoron ƙara kai wa Ammonawa gudunmawa.

2 Sam 10

2 Sam 10:13-19