2 Sam 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce masa, “Faɗa mini abin da ya faru.”Sai ya ce, “Mutane sun gudu daga bakin dāga, an kuma kashe galibin mutanenmu. Saul da ɗansa Jonatan kuma sun mutu.”

2 Sam 1

2 Sam 1:1-5