2 Sam 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saul da Jonatan ƙaunatattu ne, suna da bansha'awa,A raye suna tare, haka kuma a mace suna tare.Sun fi gaggafa sauri,Sun fi zaki ƙarfi.

2 Sam 1

2 Sam 1:19-27