2 Sam 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce, “Alhakin jininka yana bisa kanka tun da yake da bakinka ka ce, ‘Ni ne na kashe wanda Ubangiji ya keɓe.’ ”

2 Sam 1

2 Sam 1:7-26