2 Kor 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har ma suka bayar fiye da yadda muka zata, amma sai da suka fara miƙa kansu ga Ubangiji da a gare mu kuma, bisa ga nufin Allah.

2 Kor 8

2 Kor 8:4-15