2 Kor 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuwa na'am da roƙonmu kaɗai ya yi ba, har ma saboda tsananin himma tasa yana zuwa wurinku da ra'in kansa.

2 Kor 8

2 Kor 8:11-24