2 Kor 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ko da yake na rubuto muku wasiƙa, ba musamman a kan wanda ya yi laifin ba ne, ba kuwa a kan wanda aka cutar ba, sai dai domin a bayyana muku a gaban Allah tsananin kula da kuke yi mana.

2 Kor 7

2 Kor 7:8-16