2 Kor 6:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. Saboda haka, sai ku fito daga cikinsu,Ku keɓe, in ji Ubangiji,Kada ku ko taɓa wani abu marar tsarki,Ni kuwa in yi na'am da ku,

18. In kasance Uba a gare ku,Ku kuma ku kasance 'ya'yana, maza da mata,In ji Ubangiji Maɗaukaki.”

2 Kor 6