2 Kor 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato, Allah ne, ta wurin Almasihu, yake sulhunta 'yan adam da shi kansa, ba ya kuwa lasafta laifofinsu a kansu ba, ya kuma danƙa mana maganar nan ta sulhuntawa.

2 Kor 5

2 Kor 5:12-21